HAWAYEN ZUCI channel ce wadda zata dinga kawo muku kayatattun shirye-shirye masu matukar amfani da ilmantarwa da nishadantarwa agareku kadan daga abin da zamu dinga kawo muku sune kamar haka 1dalilin bude wannan channel:- mun bude tashar nan mai suna hawayen zuci domin abubuwa kamar haka :-domin ilmantarwa domin nishadantarwadomin fadakarwa da sauransu2hawayen zuci :- sabon hausa film series ne wanda ya kunshi tsantasar soyayiya mai kayatarwa da ilmantarwa da nishadantarwa kai harda abubuwan bandariya duk acikin shirin mu hawayen zuci mai dogon zango wanda zamu dinga kawo mukushi duk ranar asabar da karfe 8pm na dareGargadi bamu yadda kowa ya dauki bidiyon mu ya dora a wata channel a YouTube ba. Domin karin bayani zaku iya tintibar mu ta hanyoyi kamar haka :-1Instagram @hawayen_zuci2Facebook @hawayen_zuci3 Twitter @hawayen_zuci4WhatsApp +2349130305252kudan na mana subscribe sannan ku latsa kararrawar sanarwa mun gode
Anda akan menerima email aktivasi dari StatsVideo dalam 3-5 menit dari sekarang.
Anda harus mengklik link pada email tersebut untuk memulai langganan gratis Anda.
Anda tidak menerima email? Periksa folder SPAM Anda.